<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>603</hymn_number>
<title>Ƙauna, Biyayya LW603</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ƙauna, biyayya,
 Alheri ya haɗa mu ɗaya
 Salama kuwa ta koya mana ƙauna
 Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya.
 KORUS
 Ƙauna, ƙaunaye
 Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya
 Salama kuwa ta koya mana ƙauna
 Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya

[V2]
 2)Allah ne ya koya mana ƙauna
 Domin shi ne ya fara yin ƙauna
 Allah ne ya kowa mana ƙauna
 Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya.
 Korus

[V3]
 3) Ƙauna oh tana sa biyayya
 Ƙauna oh tana sa alheri
 Ƙauna oh tana sa bege
 Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya.
 Korus

[V4]
 4) Ƙauna oh tana tara jama'a
 Massifa kuwa ta watse jama'a
 Mu ne mun fidda ƙauna
 Ƙaunar Yesu ta haɗa mu ɗaya.
 Korus</lyrics>
</song>